Waec 2017 Hausa Obj And Theory Answers – May/June Expo

Waec 2017 Hausa Obj And Theory Answers – May/June Expo

NO SUBSCRIPTION – NO ANSWER
1-10BCACDCCBDD
11-20DDCCAAAACC
21-30CDDBADABDB
31-40CDDBDCABCB
41-50BDBCACBACC
HAUSA CONTINUES

(6) Insha’i shine tsara rubutu ko labari bisa ga ma’ana da inganci ta hanyar jera tunani da ka’idoji da masana suka shimfida.

(13a) Dangantaka tsakanin majemi da badukubr akwai kyakkyawar dangantaka tsakanin majemi da
baduku saboda kamar yada muka sani majemi shine ke jeme fata wato ya gyarata ta zamo baduku zai iya amfani da ita wajen sarrafa ta ta zamo abinda zamu rika amfani dasu na yau da kullum.
Kamar su jaka, filalla, hannun agogo, takalma da sauransu.

(13b)
Kayan jima
1. Ruwa
2. Allura
3. Zare
4. Makwankwasa
5. Almakashi Kayan jimancibr
1. Bagaruwa
2. Kasko
3. Ruwa
4. Baba
5. Jirai

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*